May 27, 2024

Wani hotunan da yake yawo a shafinan sada zumunta na jaruma rahama sadau tana cewa shekaru 15 dasuka wuce anan take debowa.

mahaifiyarta ruwa kuma ta wallafa hoton kakaarta hakan ya farantawa mutane dayawa.

akan cewa wasu jaruman finafinan kannywood na boye asalinsu amma ita ta bayyana .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *