Rai Bakwon Duniya Anyi Jana’izar Ibrahim Abdulkharim daya Rasa Rayuwar Sa a Hadarin Mota Allah Sarki…

Rai Bakwon Duniya Anyi Jana’izar Ibrahim Abdulkharim daya Rasa Rayuwar Sa a Hadarin Mota Allah Sarki…

Rai Bakwon Duniya Anyi Jana’izar Ibrahim Abdulkharim Wanda Kukafi Sani’da Dan Zaman Banza, daya Rasa Rayuwar Sa a Hadarin Mota Allah Sarki Muna Rokon Allah Ubangiji Subuhana’hu Wata’ala Yajikan Sa da Rahama Ameen.

Wannan Mutuwa ta Matashin Nan Babu Shakka Tayi Matukar Girgiza Al’umma Sosai da Sosai Inda Jama’a Kowa Ke Masa Fatan Alkairi Akan Allah Yajikan Sa Amin.

Leave a Comment