May 18, 2024

Rarara ya kwancewa sha’aban sharada zani a kasuwa ya fadi….

Innanillahi mawaki Rarara ya kwancewa sha’aban sharada zani a kasuwa ya fadi wata magana data bawa mutane mamaki.

Daman wasu suna cewa dan adam butulu ne domin wannan mawakin irin abubuwan da yake fada yake cewa akan dan takarar gwabna a jihar Kano wato malam sha’aban sharada shi yasa ake ganin abinda yayi be kyauta ba.

Mawakin yace daman tun farko abinda sha’aban sharada yayi na tsayawa takara ba hurumin sa bane hasalima shine wanda ya tsayar dashi takarar kuma yasa al’ummar jihar Kano suka yarda dashi a matsayin dan takara.

Wasu sun bi Rarara bayan yabar sha’aban sharada wasu kuwa basa goyon bayan sa domin suna ganin kamar yaci amanar sane shi yasa.

Mun ajjiye muku wani video domin jin irin maganar da mawaki Rarara yake fada akan sha’aban sharada da ake ganin bai kyauta ba.

https://youtu.be/aEej1Aai85

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *