May 18, 2024

Rawar Gidan Gala Akwai Dadi Ko Baka Samu Kudi Ba Zaka Rungume Mata Cewar Tahir Fage

GA CIKAKKEN VIDEON ANAN

Haba tahir fage girma ya fadi kalli bidiyon da uba a masana’antar yake zubar da mutuncin sa.

Bidiyon fitaccen jarumin nan na Kannywood Tahir Fagge ya karade shafukan sada zumunta musamman ma YouTube da kuma TikTok wanda bidiyon anyi kusan shekaru biyu da daukar shi a wani gidan wasa dake Arewacin Najeriya.

An gano Jarumin ne yana wata iriyar rawa wanda ga duk mai hankali yasan Tahir yana yawan fitowa a babban mutum ko kuma muce Uba a cikin finafinan Hausa.

sai kuma kwatsam aka ganshi yana tikar rawa wanda hakan ya matukar batawa masoyan shi rai,domin hakan bai dace ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *