June 20, 2024

Al,umma dadama sunata rade raden cewa a wannan sabuwar gwamnati za ayi sabon gwamna dakuma sabon sarki a wannan jahar kano yanzu yanzu kalli wannan.

wanda kasan cewa a yanzu haka dr Abdullahi umar ganduje shine ya sauke sunusi lamido sunusi yakuma dora aminu ado bayero wanda kuma ake tunanin cewa.

suma wannan sabuwar gwamnati ta abba kabir yusif wanda akafi sani da abba gida gida shin kana ganin cewa suma zasu sake sabon sarki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *