May 18, 2024

Bayan Haramta Wakar Chass na Ado Gwanja
Yanzu Yanzu Ya Saki Sabuwar wakarsa Mai Zafı
Mai Suna LUWAI
Fitaccen mawakin Hausa Ado Gwanja yazo muta
da wata sabuwar wakarsa mai suna “LUWAI”
wakane mai kama da Tsohuwarsa mai su chass
wanda yayi kaurin suna a kafafen sada zumunta.
Gadai Bidiyon

Idan Mai karatu bai manta ba, a kwanakin bayane
mawaki Ado Gwanja ya saki Wakarsa mai suna
CHASS wanda ya tada cece-kuce a kafafen
sadarwa daban-daban wanda har takaiga
gwamnatin kano haramta sauraran wannan
wakar, musamman a gidajen radio.
Sai a wannan karon ma dai mawakin ya sake
maimaita wannan salo wakar, wannan ayau ya
saki dan gajeren Bidiyon a shafinsa na Instagram
inda kowa da kowa yake tofa Albarkacin bakinsa.
Sai dai a wannan karon duk da wakar yayi kama
da salon tsohon wakar, Amman dai mutane sun
shaida cewa wakar bata tsaba ka’ida ba dan a
cikin wakar babu inda akayi Maganganun batsa
kuma kuma batanci.
Gadai Bidiyon Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *