May 27, 2024

Tirkashi mawaki dauda kahutu rarara ya sake tsokano yan kwankwasiyya tunda ya kara sakin wakar cin mutunci ga eng dr rabi’u musa kwankwaso .

mai taken tsula ya sallama yaje neman aiki gurin asiwaju bola ahmed tinubu a yanzu haka kuma yan kwankwasiyyar sun ci gaba da zagin babar rararan .

Amma bahaushe na cewa duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan doka allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai .

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *