April 16, 2024

Sabuwar Wakar Murja Ibrahim Kunya wacce ta rera tare da habaici ga makiyanta, tun dau bayan haduwar ta da mr442 ne ta fara harkar waka wanda har takaiga taje Abuja wajen shi inda sukayi waka ta farko yanzu kuma ta sake yin ta biyu.

https://youtu.be/uZ4YXYyHShc

Ku danna akan vedion domin sauraron wakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *