April 16, 2024

BABBAR MURADINA YANXU MIJIN AURE NAGARI DA KUMA KYAKKAWAR KARSHE,Fitettciyar tsohuwar jarumar kannywood zainab indomie ta bayyana wata muradinta.Jarumar tace miji nagari da kyakkyawar karshe take addu’an samunBurina shine na samin miji nagari, babban burina na gama da duniya lafiya ~ Zainab Indomi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *