May 23, 2024

sarkin Waka da rarara suntabka muhawara akan tayin naira miliyan 150 da kuma mota ta miliyan 80 Kalli video yanzu…

kowa yana da jinkai wajan kudi kowa yace shi mai kudine dan haka shiyasa kowa yake nunawa duniya shi mai kudine haka nema yasa sukeyin gasar kudi amma lokaci ne wataran baza suyiba

wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wani mutum zamu samuku wannan vadeo.

mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu ingancin

https://youtu.be/ygeKyfkwHjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *