May 18, 2024

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Samun Matsaloli A Bangare Zamantakewar Aure Duba Da Yanayin Auren Yake Zuwa Da Zamani Hade Da Kuma Rashin iliminsa Kafin Ayi.

Labarin Daya Riskemu A Yau Shine Yadda Wata Amarya Takawo Korafin Mijinta Wai Baya Gamsar Da Ita Bayan Sati Biyu Da Aurensu, Acikin Wasu Hotunan Tsokachin Da Angon Yakeyi A Kafafen Sada Zumunta Yadda Yake Zargin Amaryartasa Da Cin Amanarsa Ko Sanin Namiji Kafin Auren.

Wanda Bayaninsa Ya Nuna Amaryar Tasa Wamda Sati Biyu Dayin Aurensu Tafara Yi Masa Korafin Baya Gamsar Da Ita Akan Gado, Sannan Kuma Yace Tana Kirkirar Salo Na Kwanciya Da Bai Taba Gani Ko Yaji Labarinsa A Wajen Wadanda Sukayi Aure Ba.

Bayaninsa Ya Fara Kamar Haka;
Salamualaikum, pls i need advice on
this before i start seeing things that
are not there. I got married to my cousin 2 WEEKS AGO. We haveloved eachother ever since we werelittle.

We dated for about 5years before we got married. From those 2 weeks till now, she has been complaining that i don’t satisfy her as a husband. She initiates styles and method i have ever imagined
and still complains that i don’t lastlong in bed.

Ni gaskiya na fara
zargin ta…I know we are cousins
and have known eachother for long,
but even while dating we never
talked about intimacy indept, just a
few out of curiosity and even that.

Bayan Wannan Tambaya Da Mutumin Yayi Sai Mutane Da Dama Suke Ta Tofah Albarchin Bakinsu Akan Haka Ga Kadan Daga Ciki.

Salamualaikum Fatima making reference to this post, i went thruthe comments and i wasshocked.ldan mutun ya kawo
problem dinshi yana neman
shawara, kamar ya bawa readers
amana ne, na bashi shawara ta
gari, kuma tsakani da Allah i was yakai en kudu, also i an doing my
PhD In psychology, so i can boldly
tell you, no matter me kuka fada acomment section har bada bazaimanta da wannan rashin kunya ba.
Some ignorant people were even
saying wai he.

Danna hoton video

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *