May 27, 2024

Alhamdulillah yanzu yanzu kannywood tana cikin murna akan wannan shagali dayake kusan tota yanzu yanzu kalli wannan video yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu.

wato shagalin bikin daushe dakuma zahra daimound wannan masana antar kannywood din wanda yake masu lakani da basa aure gaba dayansu inji al,umma.

inda wasu ke ganin cewa shim menene dalilin dayasa matan kannywood din basa aurar mazan cikin wannan masana antar kannywood kokuma suma mazan basa aurar daya daga ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *