Shiga kaga wani marar kunyar dan ta adda wannan hukuncin shine dai dau dashi shiga kagani

Yadda akai nasarar cafke wani babbam dan fashin daji wanda suke kashe mutane babu ruwan su da sun kashe wani rai ku kuran ta dan bayanin sanan ku kalli wannan bidiyan.Wasu mutane suna ganin cewa da hadin wasu namu ake mana irin wannan cin kashin ko kuma muce da namu ake mana duk irin wannan kisan gillar da ake wa malam ba haushe a Nigerian

Dan haka kuwa babu wani Abu da ya rage mana illa mu kai da komai a gefe mu koma ne man mafita a wajan Allah domin gaskiya mun saki Allah mun saki kuma addini a yanzu sai wanda Allah ya zaba.

To kuwa tunda mun saka Allah mun bar tsarin addini to menene ya rage mana kuma ai daman sai shan wahalar kawai domin indai bamu gyara ba tofa akwai make kiyar matsala babba. FULL VIDEO

Leave a Comment