June 20, 2024

Bayan wasu shekaru da sauke sarkin kano wato Sanusi Lamido Sanusi, an samu wasu mutane wanda suke daya daga cikin magoya bayan sauke shi da akayi suna yada, wasu hotuna da sunan bidiyo ne domin sake jawo hankulan mutane kan maganar sauke shi mulki.

Gadai Bidiyon

Wadannan mutane suna yada wadannan hotuna guda biyu ne suna cewa bidiyo ne wannan kuma suna bayyana su a matsayin sune dalilin sauke Sanusi Lamido Sanusi a matsayin sarkin kano.

A cikin wannan hotuna guda biyu Sanusi Lamido Sanusi ne tare da matarsa, mutane da yawa bayan ganin wannan bidiyon basu goyi bayan sauke shi ba da akayi duk da haka domin sun tabbatar da ba mutumin banza bane wannan kuma sunce yin hotuna da matar ba laifi Bane.

GADAI BIDIYON

Sannan magoya bayansa sun kara da cewa, wannan hotuna tabbas munafukai ne na jikinsa suka fidda wadannan hotuna idan ma wannan hotunan da gaske ne ba hadasu akayi ba.

Wasu kuma daga ciki sun tabbatar da wannan hotuna an hadasu be sannan kuma an fiddo su yanzu saboda ana yi masahassada anga haryanzu bai daina cigaba sannan ba’a daina girmama shi ba saidai ma girmamawar ta karu.

A takaice mutane da yawa basu goyi bayan wannan cin zarafi da ake kokarin yiwa sarkin kano ba zamu iya cewa kashi dari da tamanin da biyar basu goyi bayan cin zarafin da ake so ayi masa bayan wanda akayi mashi lokacin da za’a sauke shi daga kujerar sarkin kano.

Bayan munyi bincike haryanzu bamu gano asalin sahihin daga ina aka samo wadannan hotuna ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *