June 13, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Kamar yadda wasu kafafen sada zumunta suke yaɗawa cewa Naziru Sarkin Waka yaje ya yiwa abokin sana’ar sa Dauda Adamu Kahutu wanda akafi sani da Rarara Jajen ƙona masa gida da motoci da wasu kadarorin sa a jihar Kano.

Mutane sunyi Amfani da wani hoton baya wanda Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara suka haɗu a gidan wani Mutuwar, Wannan hoto aka ɗakko anata haɗawa a Matsayin yaje yayi masa Jake.

Haryzu mu dai bamu sami wata babbar Hujja ba da take nuna cewa Naziru Sarkin Waka yaje yayi masa jajen abun da yafaru da Shi.

Kukasance tare damu a wannan site din me albarka 🙏

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *