May 18, 2024

Sojoji sun harbe wani matashi a jihar Benue bayan yin yunkurin satar akwati a karamar Hukumar Gboko dake Jihar Benue.

Karin bayani

Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu mutane da Yawa sun Girgiza da wanna Abun da ya faru.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *