May 20, 2024

subahanallah Allah ka karamana lafiya ku Kalli bidiyon wani yaro bashida hannaye da kafafuwa yakeyin komai…

Allah sarki duniya wanda baizoba jiransa take wannan yaron dole yabaka tausayi duk abunda zaiyi to da kafafuwa zaiyisu irinsu cin abinci wanki tafiya da kuma sauransu

wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari zamu samuku wannan vadeo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *