June 12, 2024

A Jiya Ne Muka Sami Labarin Wani Hantsarin Mota Da Afkawu Tsakanin Amarya Da Angonta A Yayin Zuwansu Zaria Domin Passing Out Din Amarya Daga Makaranta

Hadarin Yayi Sanadiyyar Mutuwar Abokaiyar Rakiyar Wadda Ta Kasance Yar Asalin Jihar Kaduna Ce Wadda Mahaifinta Da Mahaifiyarta Sun Rasu Dama

Angon Mai Suna Yusuf Dan Asalin Garin Hadejia Ne Wadda Yanzu Haka Baya’iya Tuna Yan Uwansa Da Cewar Yayi Aure, Wadda Ko Sati Daya Ba’ayi Da Auren Ba Wannan Iftala’in Ya Afka Musu Inda Ita Kuma Amarya Ta Samu Karaya A Hannunta

Amarya Da Angon Sunyi Wani Dan Short Bidiyo Yayin Da Suke Hanyarsu Na Tafiya Zaria Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Da Fatan Allah Ya Jikan Yar Ragiyar Tasu Da Ta Rasu Yasa Ta Huta Su Kuma Ango Da Amarya Allah Ya Basu Lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *