May 17, 2024

Kafun yanzu sunanta Abi Goodman a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma Hafsat bayan ta karbi addinin musulunci.

Muna addu’ar Allah ya dauwamar da ita a cikin musulunci, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai.
Sunanta Abi Goodman Yanxu Takoma Hafsat Bayan Ta Amshi Addinin Musulunci Happy Ramadan

Ku Kalli Cikakken Video ABunda Yafaru Kaitsaye 👇 Anan 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *