June 20, 2024

NG-Cares: Tallafin Kudi Na Ng-cares Yana Cigaba Da Kankama

Assalm alaikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarka HausaTikTok.Com.Ng Muna fatan kuna jin dadin abubuwan da muke kawo muku.

Kamar yadda kuka sani Tallafon NG-Cares, tallafi ne na kudi da gwamnati ta kirkira dom

in taimakawa al’ummar Nigeria wajen bunkasa harkokin kasuwancinsu.

A yanzu haka wannan tallafi shiye-,shiyansa yana tafiya yadda ake so; domin kuwa wasu Jihohin sun fara tantance kananan masana’antu.

Saboda haka duk Wanda bai cike wannan tallafi ba, a yanzu haka sun sake ba da damar cikewa. Domin cike tallafin na NG-Cares bi link din da ke kasa

Apply NG-Cares Program Here

SHIRIN NA NG- CARES YA FARA KANKAMA

Kamar yadda na fara yi muku bayani, wannan shiri na NG-Cares ya fara kankama a yanzu haka.

Adamawa State: A Jihar Adamawa duk wanda ya samu wannan messege din

Duk wanda suka turawa wannan sako a Jihar Adamawa su na bi yana yi musu ‘Data Capture’ ; suna karbar bayanansu da kuma:

  • Passport
  • National I’d Card/ Voter’s Card.
  • CAC Certificate ( ga wanda ya yi wa kasuwancinsa).

Bauchi State: A Jihar Bauchi kuma yanzu haka har sun fara kidaya kananan masana’atu 730 wadanda za su amfana da shirin.

Idan ba ka yi register ba wato ba ka cike tallafin a baya ba shiga nan ka cike

Apply NG-Cares Program Here.

Idan kuma ka cike, amma har yanzu ba su turo wani sako ba, shiga link din nan dake kasa ka duba ko kana cikin wadanda za su ci gajiyar shirin.

IDAN KA CIKE A BAYA SHIGA NAN KA DUBA

Allah ya ba da sa’a

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *