April 16, 2024

Idan Baku Manta Ba A Kwanakinnan Ne Sadiya Haruna Ta Wallafa Cikin Wata Bidiyo Cikin Fushi Tare Da Tonawa Jarumar Kannywood Asiri Wato Teemah Makamashi.

Yadda Acikin Kalaman Da Sadiya Haruna Take Jifan Teemah Makamashi Sune Kalmar Karuwanchi Da Kuma Yaudarar Mutanen Da Tati Lalata Dasu Ta Dauki Bidiyonsu Tsirara Tana Siyar Musu, Ma’ana Tace Idan Ba’a Bata Kudi Masu Yawa Ba Zata Watsa Bidiyon Duniya Tagani.

Sai Dai Tun Farko Jaruma Teemah Makamshi Batayi Kasa A Guiwa Ba, Itama Ta Fito Da Nata Salon Tana Caccakar Sadiya Haruna Hade Da Tona Mata Asiri Akan Abubuwan Da Takeyi.

Bayan Kura Ta Lafa Na ‘Yan Kwanaki Kamar Biyu, Sai Muka Ga Wasu Mabiya Jaruma Teemah Makamashi Sun Bayyana Cikin Wata Bidiy A Shafukansu Suna Caccakar Sadiya Haruna.

Fati Slow Tsohuwar Jarumar Kannywood Ta Wallafa Wasu Gajeruna Bidiyo A Shafinta Na TikTok Guda Hudu Tana Tona Asirin Sadiya Haruna Tare Da Bakaken Maganganu Akanta.

Bayan Ita Sia Munirat Abdussalam Itama Ta Nuna Goyon Bayanta Akan Teemah Makamshi Tare Da Tona Asirin Sadiya Haruna, Ga Cikakken Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsu.


Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo, Sananna Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *