Tirkashi gaskiya ta bayyana akan cece kucen da ake a auren rahama sadau da aminu momo…

Tirkashi gaskiya ta bayyana akan cece kucen da ake a auren rahama sadau da aminu momo.

Bayanda duniya tai ca a kan jarumin guda biyu yanzu komai yazo karshe.

Inda jaruma rahama sadau ke furucin koda zatayi aure ba kalar aminu momo ke burin aura ba .

Leave a Comment