April 16, 2024

Tirkashi Saurayin Wata Jarumar Kannywood Ya Siya Cake din birthday dinta a Zunzurutun Kudi Naira Miliyan Uku N3,000,000

Wannan gagarumin taro ya samu halartar Wasu daga cikin Abokanan sana’arta Kamar irinsu Asme waliki, Ummi gayu, Malam ibrahim Sharukhan wanda shine ya Gabatar da MC a wurin taron da dai Sauran su.

Sai dai bayan bayyanar Vedion Shagalin Bikin ne mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu Inda mafi rinjayen suka kuce al’amarin kan cewa wannan rashin ilimine da kuma rashin sanin ciwon kai, domin akwai al’umma da dama wanda suke cikin hali na talauci sannan ga gidajen marayu nan daya kamata a taimakawa amma anzo an siya cake har naira miliyan uku.

A wani bangaren Kuma abin ya burge wasu inda sukaita sanya albarka da fatan Alkhairi gadai Cikakken vedion yadda bikin ya kasance nan kamar haka.

https://youtu.be/vI0itdewnNc

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *