May 18, 2024

Yadda wanie dazarar mutane ya kiyayi lambar wani me garkuwa da mutane wai zai damfareshi

Wani kwararren me damfarar mutane ta hanyar Kiran waya ya fada komar wani me garkuwa da mutane, lallai wannan shi ake kira da gaba da gabanta wato aljani ya taka wuta.

https://youtu.be/0KvZBMbAxP0

Nan fa suka hau mahawara inda shi me garkuwa da mutanen ya nunawa Dan damfarar cewa shifa babanshine indai magana ake ta cin haramun da kuma aikata laifi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *