May 18, 2024

Bayan Ya Dawo Daga Aiki Ya Kama Matarsa Tare Da Wani Namiji Tsirara Haihuwar Iyaye Suna Lalata A Gadonsu Na Aure Kuma A Gaban Yarinyarsu Me Kimanin Shekara Daya Da Haihuwa.

Dukda Yana Cikin Bacin Rai Da Tashin Hankali Hakan Besa Ya Dauki Mataki Ko Doka A Hannunsa Ba Yai Kokarin Kai Zuciyarsa Nesa Dan Gudun Aikata Abinda Zesashi Ladama.

Ya Tattarasu Waje Daya Matarsa Da Kwarton Nata Yafara Yiwa Kwarton Tambayoyi Kamar Haka ” Kanada Mata? Kake Bata Aure. Ya Zakaji Idan Akai Lalata Da Matar Kuma A Gaban ‘Ya’yanka?? Idan Kadawo Daga Neman Kudi Katarar Da Kwarto A Gidanka Zakaji Dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *