June 22, 2024

DaDumiDuminSa: Boko Haram Na Fama’da Yunwa Da Kuma Rashin Maka’mai Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Halin’da Yan Ta’addan Boko Haram Suke Ciki..

Toffa Ana Wata Ga Wata / Rundunar Boko Haram Na Fama’da Yunwa da Kuma Rashin Abin’ci Wato Suna Cikin Rashin Abin’ci Domin Kuwa Ala’mu Sun Nuna Cewa Sun Fara Neman Abinci Ta Ko’ina..

Qalu Innalillahi` Wannan Lamari Yayi Matukar Yiwa Jama’a Dadi Musamman ma Na Yadda Suke Fama’da Rashin Maka’mai..

Wannan Lamari dai Mun Samu Rahoton Ne Daga Wani Gidan Jarida Domin Tabbatar Da Hakan Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoton..

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *