June 9, 2024

Wani sabon Bidiyon Fitacciyar Jarumar
masana’antar Kannywood jaruma Sadiya Qabara
yabar baya da kura.

Sabuwar bidiyon sadiya kabara wanda yake
nunin tana dauke da juna biyu, kuma tana tika
rawa ya janyo mata cece-kuce a kafafen sada
zumunta.

Sai dau Sadiya ta bayyana hakanne a matsayin
wata hanyar da takeson Nishadantar da Al’umma
musamman mabiyata a kafafen sadarwa badan
daban-daban a fadin duniya.
Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye tare da cikakken
bayanin a kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *