June 19, 2024

Kamar yadda aka sani A watan daya gabata ne aka kama Shahararriyar Yar TikTok dinnan Me suna Murja ibrahim kunya akan Maganganun batsa da takeyi a Shafukan Sada Zumunta Musamman ma na Tiktok.

Wanda har aka kaita kotu akayi zama na farko bayan wani lokaci kuma sai jiya aka maidata kotun, sai dai wannan karon kuma an hada da wani mawaki wanda yayi Wakar Adaidai Tanan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *