June 19, 2024

Tirkashi da dumi duminsa ana wata ga wata komawar eng dr rabi, u musa kwankwaso jam iyar apc ya jawo cece kuce badan karami ba .

kamar yadda kuka sani asiwaju bola ahmed tinubu yana zawarcin kwankwaso hakan ya jawo yan apc hankalinsu ya tashi sosai da sosai .

har wasuma suka fara aika martani akan hakan suna sakin bidiyo a yanzu haka videon nakan tashar best hausa tv youtube channel ku garzaya domin kallo .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *