May 26, 2024

Toffa, Abun Mamaki Baya Karewa Bidiyon Yadda Wani Yaro Yazana Sarkin Waka Yanzu Cikin Kwarewa Kuma Zane Yayi Kyau Sosai.

Yanzu Mukai Karoda Bidiyon Naziru Sarkin Waka Tareda Wani Karamin Yaro Wanda Bazai Wuce Shakaru 10 Ba.

Ku Danna Kan Hoton Nan

Yadda Wannan Yaro Yake da baiwar Zane Hakan Ne Yasa Ya zana Naziru Sarkin Waka Ciki Sako Kuma Ya zanu Sosai.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku Ta Musamman A Wannan Gida Mai Tarun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *