April 16, 2024

Turkashi Babbar Magana` An Saki Wani Fefen Bidiyon Jaruma Sadiya Haruna Da Wata Kalar Shigar Maza Babu Kunya Sanye da Rigar Maza Malin Malin da Kuma Hular Maza Toffa.

Toffa Babbar Magana` An Saki Wani Fefen Bidiyon Jaruma Sadiya Haruna Inda Take Tikar Rawa da Wasu Kayan Maza data Saka’ Har’da Malin Malin Tareda Hula Akan ta Toffa Babbar Magana Wai Ina Hukumar Hisba Ne Ga Aikin Allah Na Jiran Ku Domin Kuwa Tasan Abun’da Tayi Bai’ Kamata Ba Kuma Ba Dai dai Bane.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Kunyar da Sadiya Haruna Ta aikata a Yan Kwanakin Nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *