June 20, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Toffa ga murja kunya dauke da labarin abinda ya haɗa fadan Rahama sadau da Mansura isah….

Tofa ga murja kunya dauke da labarin abinda ya haɗa fadan Rahama sadau da Mansura isah.

Mutane da dama sunyi mamaki yadda akai wannan jarumai tiktok din tasan ainihin abinda ya haɗa fada tsakanin wa’yannan jaruman na kannywood wato jaruma Rahama sadau da Mansura isah tsohuwar matar Sani Danja.

Sai dai wasu suna cewa babu wani abu da Murja ta sani wanda shine asalin abinda ya haɗa jaruman fada kawai tana fadar sun rantane domin babu wani abu wanda ta sani.

Wannan rigimar ta dauki lokaci mai tsayi anayjnta amma kuma har yanzu abin yaki ci yaki cinyewa babu wani jarumi wanda ya tsoma baki abinda ana ganin fadan na
Manya ne shi yasa kowa yana bakinsa yayi shiru.

https://youtu.be/0EvXjAvZf6c

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *