May 18, 2024

Toffa Kunga Abunda Yafaru a Haduwar Ali nuhu da Adam A Zango Tareda Jaruma Zainab Indomi Yanzu Inda Abun Yayi Matukar Burge Jama’a.

Tabbas Haduwar Zainab Indomi Indomi da Ali Nuhu Yanzu Ta Dawo Masana’antar Kannywood Kuma Ta Fara Aikin Film din ALAQA Yanzu.

Haka Zalika Shima Jarumi Adam A Zango Yana Daya daga Cikin Manyan Jarumai Sannan Shima Ya Saka a Cikin Wakokin Sa Yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *