May 18, 2024

Toffa Yanzu Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ya Saki Zazzafan Bidiyon yadda Yake Shan Soyayya Tareda Amaryar Sa Wato dai Matar Sa.

Inda Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Sosai da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Lamarin.

Tabbas jarumi Sadiq Sani Sadiq Yayi Matukar burge Masoyan Sa daya Saki Wannan Bidiyo Amma Kuma ya Baiwa Wasu Mamaki.

Domin kuwa Wasu Jama’ar Suna cewa Hakan Bai dace Ba Duda Matarsa ce Wannan Kenan mu dai Fatan mu Allah ya Shirya Manah Zuri’a Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *