May 26, 2024

Topha Aci gaba da taku saka da ake yi tsakanin Rarara Da Naziru Sarki Abin ya kara taazara inda har an fara Yima juna gori, Naziru Sarki waka dai ya bayyana cewa Rarara bai iya waka ba domin kuwa wakar da yake yi rubuta mai Ake yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *