June 10, 2024

Labarin da muke samu shine tsowon mijin momi gwambe ya tona asirinta harma dai yayi huf da kawar abin mamakin da baitaba faruwa ba a kannywood a wannan lokacin.

Shike nan dai anbaiya asirin jarumar nan Mai tarin masoya a masana’an tar kannywood dan gaskiya indai magana ake ta wata jarumar wacce take.

Da masoya a yanzu yazamo dole ne sanya sunan momi a matsayin gaba dan gaskiya duk wani abun da ake a yanzu sai dai da ita kuma kowa yana yabon jarumar.

A yanzu yadda take video yin wako kinta wacce babu Wanda yakai ta iya acting video dan gaskiya komai dai itace ta gaba wajan sanya masoya.

Nushadin zuciyar su a wannan lokacin duk fina finai saida ita harkar dai komai a kannywood sai da momi gwambe a wannan lokacin.

A dai cikin tsaka da sanya jarumar ne a matsayin wacce duk tafi jaruman a yanzu sai gashi ance tsowan mijin ta zai yi Aure da wata jarumar cikin kawayanta a masana’an tar kannywood harma dai abin yazamo abin magana a wannan lokacin.

https://youtu.be/7_AeZPklskU


Kuma dai yabaiyana gaskiya batun da yasan yashi yayi huf da kawar ta sai masoya a masana’an tar kannywood suka Fara fadar Cewa gaskiya abin da yayi baida ceba Dan a wannan lokacin gaskiya yakamata su sami dai dai to yamayar da Matar sa.

Kuma dai irin wannan magan ganun dole ne su sanya shi shigar wani abun a tsakanin momi gwambe da masoyan ta harma dai a wani lokacin Suma jaruman kannywood din abin ya tsafesu kuma dai gaskiya asami wani ya magantu a cikin jaruman kannnywood.

Ga bidiyon nan dai saiku saurari cikakken rohoto da kanku:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *