May 20, 2024

El-Rufa’i, ya umarci al’ummar jihar sa da su cigaba da karbar tsaffin takardun kudi na naira 500 da 1000, har sai kotun koli ta sanar da hukuncin karshe.

A yanzu Nasiru El-Rufa’i Ya Ragargaji Mutane wa yanda sukani dokar da Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya kafa Kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa sun bayyana cewa Burin Buhari ya azaftar da mutane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *