May 18, 2024

waiyazu billah kalli video jarumar kannywood tana tsotsar bakin yar

Wato wasu mutanen basa son zaman lafiya. Sadiya Haruna kullum cikin fitina da jama’a take sannan kullum cikin faɗa da mutane. Ba fa kowa ke da zuciyar imani ba wani idan ka yi masa wulakanci zai iya raba ka da ranka ma.

Yanayi da take ciki na firgici da tashin hankali wlh abin tausayi ne kowa yasan daɗin ɗan uwa, daga ranar da aka watsa maki acid shikenan nan sun kashe ki da ranka.

Kwana nan aka damƙe JARUMA fitacciyar mai siyar da magungunan mata a (Instagram) ita ma yawan kama suna tana faɗa, jagoran Win Win Mu’azu Magaji ɗan siyasa yana hannu shima tsokana da kama suna su ukkun nan sun ciri tuta wurin post na jawo faɗa, ko habaici ba su iya ba kai tsare su ke harin mutane.

Allah ya bayyana ɗan uwanki kuma ki gudu sai abin ya lafa lafiya dukiya ce. Allah ya ba mu ikon yiwa bakunan mu waigi da linzami.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *