Wannan abu dame yai kama shiga kaga matane da wannan aikin

A wannan lokacin ne mata suke dau kar bindiga domin kare kansu a wannan abu ai ba karamin tashin han kali bane amma ba kowa ne yake kula da irin halin da mutane suke ciki ba.Musamman shuwa gabanni domin a wannan lokacin munji Dr rabiu musa kwankwaso yana cewa wasu masu mulkin gani suke kamar kowa hutawa yake yi idan suna kan mulki bubu ruwan su da talaka.

Dan haka yanzu ba tare da wani bata lokaci ba zamu saka muku wannan fai fan bidiyan domin kuga yadda budurwa take rike bindiga kirar Ak47 a wannan abun tausayawa ne a wajan mace

Ba tare da wani bata lokaci ba ga wannan fai fan ku danna wannan katan rubutun👉 FULL VIDEO 👈wajan katan rubutun nan na baya zaku danna shine zai Baku damar ganin bidiyan mun gode

Leave a Comment