May 18, 2024

Tun bayan barin ta film din nan mai dogon zango wato LABARINA ,jaruma nafisat abdullahi tayi bala guro daga kasa nigeria zuma kasashen turai inda akafi ganin hotunan ta na kasar dubai.

Jarumar wadda ta shahara wajen film din drama a kannywood tana sham matukar caccakar hadi da zagi biyo bayan yadda ta koma rayuwa a cikin turawa take irin abun da suke yi a matsayin ta na musulma.

Wani bidiyo dake yawo a sociel media wanda ke nuni da yadda nafisa din ke rawa a cikin club wato gidan rawa da ke dubai,wannan ba karamin zagi ya jawo mata a nan gida nigeria musamman ma kano.

An dade da zargin matan kannywood da cewa mafi yawan su duk yan iska ne wasu ma karuwai ne ,wannan ya biyo bayan yadda ake ganin su wani lokutan cikin wani hali mara kyawu har ma wani locakin a gansu tsirara.

Wannan bidiyon na nafisa abdullahi ya kusa tabbatar da wannan zargi ganin yadda take rawa tare da da shan wani abu wanda ba asan ko maine ba.

Ba iya nafisan ba ,mafi yawan matan kannywood na irin wannan rayuwa irin ta bari ,ko a baya bayan nan an hango jaruma fatee washa tana irin wannan iskanci a wata kasar turai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *