June 19, 2024

Gaskiya zuwan Dj kasar hausa ko kuma muce cikin hausawa bashi da wata rana domin mafi akasarin yan mata zaka samu idan sukai karo dame Dj cire kunya suke yi ai tazub da mutunci a wajan DJ.

Kamar yadda mukai karo da wani fai fan bidiyo muka ga yadda wani katan mutum yake rawar batsa a wajan DJ sabo da rawar da yake yi har wani gumi yake yi shi ko ajikin saba ba kuma yajin kunya.

Da mun so mu kawo muku wannan fai fan bidiyan sai muka ga ai yaba barna ai wata babbar barnar ce ha kanne yasa muka ce kawai gwara muyi bayani kuma mudanyi nasiha domin mu gyara.

Dan haka ya kama ta ace mutane muji tsoran Allah akan duk kan wasu Abu buwa da muke yi domin zamu ko ma ga Allah kuma Allah baya bacci kuma baya gyan gyadi dan haka musan me muke yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *