May 27, 2024

Labarin yarin yar da aka ce ta haifi yaro bayan kuma kowa idan yaga ya rinyar bata kai matakin da za’a ta hai huba haka mutane suke gani a wanna lokacin.

Kowa yasan ikon Allah ya wuce komai wannan yarin ya da kuke gani mun sami labarin wai ta haifi yaro bayan jin wannan maganar mutane da yawa sunji abun kamar a mafarki.


Amma har yanzu muna ganin wannan labarin da mutane suke ya dashi ba gaskiya bane domin har yanzu ba kowa yane yasan wannan labarin ba

Sabo da kowa yasan zaka iya ganin yara a kauye suna zaune acikin gida sai suce wa iya yansu su basu kanan su domin su rike su a hannun su suna yi musu wasa sabo da kanan sune.

Wannan rashin imanin da me yai kama wannan yar yarin yar sada… https://arewadrop.com/2022/10/21/wannan-rashin-imanin-da-me-yai-kama-wannan-yar-yarin-yar-sada/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *