April 15, 2024

Wasu mata sun zazzagi Ali Nuhu da Adam a zango harda Maryam Yahaya

Amma kuma abin tambaya anan shine me wa’yannan jaruman sukayiwa wa’yannan yan matan dahar zasu dinga danna musu irin wannan zagi haka babu kunya abin abin takaici da bakin amma su kuwa ko ajikin idan sa sabo sun saba

Amma abin dole a taka masa birki saboda yadda Kullum yake kara yawa baka da hakkin mutum amma saboda wani dalili na

 kashin kai saiya fito yana zaginka wanima baka taba ganin irin fuskar saba amma haka zai zubar maka da kima da mutunci a idon duniya

https://youtu.be/uTLe_YJ1Kq0


Abin baya dadi sudai wa’yannan jarumai sunsha zagi da jarumi Ali Nuhu da kuma Adam a zango harma da maryam Yahaya acikin wa’yanda aka zage babu dalili Allah ya kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *