May 18, 2024

wasu zafafan hotunan Sadiya Haruna da Al’meen G Fresh na kafin Aure sun tada kura a kafar sada zumunta.

Da yawan mutane since ba Aure zasiba wasu kuma since da gaske Aure zasi.

amma wasu sunce wannan ba sabon abu bane wajen yan Kannywood saboda sun saba yin irin haka a matsayin tallah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *