June 18, 2024

wasu zafafen hotunan da jaruma Rahama sadau ta saki ta jawa kanta magana….

Tofa kalli wasu zafafen hotunan da jaruma Rahama sadau ta saki ta jawa kanta magana.

Mutane basa gajiya da magana akan jaruma Rahama sadau ita kuwa bata gajiya da abinda mutane zasu gani har suyi magana dan haka a wannan karanma da jarumar ta saki wasu hotuna wanda tasan dole mutane suyi magana akan wannan.

Wasu daga cikin masiyan jaruman na ganin kamar babu wani abin surutu da jarumar tayi dahar ake magana akai amma su kuwa wanda suka saba suka sai magana suke akanta.

Idan baku mantaba wannan bashine farau ba dan haka ba wani abune wanda zaku tsaya kuyi ta magana akai ba domin babu wanda baisan Rahama sadau wajen yin abu wanda za ayi mata surutu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *