June 19, 2024

Wata matashiyar budurwa yar asalin jihar kaduna dake nigeria cikin unguwar rigasa, ta bayyana cewa wani matashin saurayi yayi mata rashin kyautawa sakamakon abinda yayi mata na kawar mata da budurcinta.

Matashin dai dan kimanin shekaru 25 ya kasance mai sana’ar sayar da kayan facin babur wanda ya kasance shagone dashi mai zaman kansa, wanda yayi amfani da wannan damar domin yaudarar matashiyar budurwar cewar yarinyar yar shekarar 13 a duniya.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Saidai gwamnatin jihar kaduna karkashin mulkin gwamna malam nasiru el’rufa’I ta shaidawa jami’an tsaron cewa dukkan matashin da aka kama da wannan laifi, irin wannan babban abinda yafi dacewa dashi tsattsauran hukunci ta hanyar masa dandaka.

Dalilin wannan hukuncin dai yanzu wasu daga cikin matasan da suke aikata irin wannan laifi sun fara tuba domin kautar da kan su, dangane da wannan tsattsauran hukunci da sukaji daga bakin mai girma gwamnan jihar kaduna, malam nasiru el’rufa’i na kaduna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *