May 27, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

WATA SABUWA: An Karrama Wasu magidanta Da Suke Taya matan su rainon ƴa’ƴa a gida,

karramawar da akayi wa magidantan,ta afku ne ne, awurin taron Maulidin Saiyada Faɗima (AS) Wanda ya gudana a Garin Kano

ABUN AL-AJABI BAYA KAREWA,GIDAN MUTUWA A GARIN TADURGA TA ƘARAMAR HUKUMAR ZURU DAKE JIHAR KEBBI.

Wannan gidan dai da kuke gani a hoto, ana kiran sa da gidan Mutuwa. Yana a wani gari da ake kira “Tadurga acikin Jihar kebbi..

Gaba ɗaya Mutanen garin basu san wanda ya gina shi gidan ba, hakazalika basusan wanda yake rayuwa a cikin gidan ba. Sannan idan dare yayi za’a ga hasken wutar Nepa ta ko ina acikin gidan duk da cewa babu wata wayar wuta da ta sauka a cikin gidan, haka ma ba’ajin wata kara koda ta generator acikin gidan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *