Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar Ish’s da shi a masallacin Husain Ibn Ali…….

Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar Ish’s da shi a masallacin Husain Ibn Ali a Sultan road daga sujjadar karshe bai dago ba mai yiwuwa ya mutu ne an tafi da shi asibitin Nasarawa don Allah in da wanda ya san shi ko ya san ya san yan uwansa a bi sawunsa.

Leave a Comment