May 24, 2024

Mahaiyar matashin mai suna Santhmana, wanda wasu ke tsokanarsa da sunan Biri ta bayyana yadda yaron nata ya sauya mata rayuwa, duk da irin nakasar da yaron nata yake da.

Santhmana, matashi ne da yake fama da matsalar galahanga, kuma suna rayuwa ne a wani tsibiri da ke kudancin nahiyar Afirka

Mahaifiyar matashin ta bayyana irin halin tsangwama da ita da yaronta duke ciki, bayan da sunan banza da mutane ki ɗan nata da shi “Biri” madadin sunansa na haihuwa.

Biri da suke kiransa yayi tasiri wajen Santhmana, na hanashi samun ilimin zamani, sai dai kuma hakan bai hanashi samun ilimin zamantakewa ba.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da mahaifiyar matashin ta yi da tashar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *