June 20, 2024

Yadda Hamisu Breaker Ya Chashe A Bikin Dady Hikima(Abale) Da Amaryarsa Maryam

Shagalin Bikin Abale Dady Hikima Ya samu halarta ta musamanan Jarumai da mawakan Kannywood.

Fiteccen hazikin mawaki Hamisu Breaker shi yace baxa barsa a bayaba wajen Nishadantar da Su da Wakokinsa

Ga cikekken bidiyon Shagalin Bikin da hazikin mawaki Hamisu Breaker Ya tabbatar๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *